RASHIN IYA GAMSAR MIJI

Yar uwa kisamu furen tun-fafiya da yayan zogale da gero ki dakasu sosai har zama gari sannan kirinka sha da madara daga ranar in Sha Allah zaki fara gamsarda mijinki har sai ya gaji.

Comments

Popular Posts