Assalamu'alaikum Yar uwa idan kina fama da laulayin ciki ko yawan amai to a samu ruwa mai kyau a tafasa habbatussauda tare da kanunfari a rikka shan kofi daya sau uku a yini daya.
Comments
Post a Comment